iqna

IQNA

paparoma francis
IQNA - A yayin da aka fara azumin watan Ramadan, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya fitar da sakon hadin kai ga musulmi tare da bayyana cewa yana addu'ar Allah ya tabbatar da zaman lafiya a kasar Ukraine da kuma yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3490787    Ranar Watsawa : 2024/03/11

Amsar Ayatollah Sistani ga Paparoma Vatican:
Najaf (IQNA) Ayatullah Sayyid Ali Sistani a yau, yayin mayar da martani ga Fafaroma Francis, ya jaddada muhimmancin kokarin kaucewa tashin hankali da kiyayya, da kafa kimar abokantaka a tsakanin jama'a da inganta al'adar zaman tare cikin lumana.
Lambar Labari: 3489578    Ranar Watsawa : 2023/08/02

Tehran (IQNA) Hojjat-ul-Islam Seyyed Abulhasan Nawab, shugaban jami'ar addinai da addinai tare da tawagar da ke rakiya sun gana tare da tattaunawa da shi a gidan shugaban darikar Katolika na duniya da ke fadar Vatican.
Lambar Labari: 3488799    Ranar Watsawa : 2023/03/13

Tehran (IQNA) Tawaga daga fadar Vatican ta mika sakon godiya na Paparoma Francis ga Ayatollah Sistani dangane da zagayowar ranar ganawarsu a Najaf.
Lambar Labari: 3488777    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Tehran (IQNA) Ziyarar Paparoma Francis a watan Nuwamba zuwa Bahrain ita ce mataki na gaba a tafiyar da ta fara a Abu Dhabi da Kazakhstan. An bayyana wannan tafiya daidai da kyakkyawar dabarar kusantar magudanan ruwa na addinin Musulunci da kuma gayyatar ci gaba da hanyar tattaunawa tsakanin Musulunci da Kiristanci.
Lambar Labari: 3487970    Ranar Watsawa : 2022/10/07

Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad al-Tayeb ya bayyana cewa: Akwai wasu masu tsattsauran ra'ayi da suka ci gaba da kokarin hana haduwata da Paparoma Francis.
Lambar Labari: 3487858    Ranar Watsawa : 2022/09/15

Tehran (QNA) A wani jawabi da ya yi, Paparoma Francis ya nemi afuwar 'yan kasar Canada bisa laifukan da aka aikata a makarantun kwana na Katolika na kasar.
Lambar Labari: 3487595    Ranar Watsawa : 2022/07/26

Tehran (QNA) Shamsuddin Hafiz, shugaban babban masallacin birnin Paris da mukarrabansa sun gana da Paparoma Francis na biyu a ofishin Vatican.
Lambar Labari: 3487004    Ranar Watsawa : 2022/03/02

Tehran (IQNA) Paparoma Francis, na fadar Vatican, ya ba da shawarar cewa a yau Laraba 26 ga watan Fabrairu kowa ya yi addu’ar samun zaman lafiya.
Lambar Labari: 3486869    Ranar Watsawa : 2022/01/26

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya yi tir da yunkurin kisan firayi ministan Iraki wanda bai yi nasara ba.
Lambar Labari: 3486534    Ranar Watsawa : 2021/11/09

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya bayar da kyauta ta musamman ga kwamandan dakarun sa kai na al’ummar Iraki.
Lambar Labari: 3485719    Ranar Watsawa : 2021/03/06

Tehran (IQNA) a kasar Iraki an fara shirye-shiryen ziyarar jagoran mabiya addinin kirista na darikar katolika na duniya wadda ita ce ta farko a tarihi.
Lambar Labari: 3485643    Ranar Watsawa : 2021/02/12

Tehran (IQNA) Daga cikin muhimman ayyukan da marigayi Imam Khomeni ya gudanar a lokacin rayuwarsa har da kokarinsa na ganin an samu hadin kai tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3485616    Ranar Watsawa : 2021/02/03

Tehran IQNA) Paparoma Francis na da shirin gudanar da wata ziyara a kasar Iraki inda zai gana da manyan malaman addini na kasar.
Lambar Labari: 3485607    Ranar Watsawa : 2021/01/31

Tehran (IQNA) Jagoran mabiya addinin kirista ‘yan darikar Katolika Paparoma Francis, ya nuna matukar damuwa kan halin da al’ummar Yemen suke ciki.
Lambar Labari: 3485518    Ranar Watsawa : 2021/01/02

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da tallafin kudade har yuro dubu 250 a matsayin gudunmawa ga al'ummar Lebanon
Lambar Labari: 3485071    Ranar Watsawa : 2020/08/10

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimakon kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885    Ranar Watsawa : 2020/06/11

Jagoran mabiya kiristocin darikar katolika ya bayyana haihiuwar annabi Isa (AS) a matsayin rahmar ubangiji.
Lambar Labari: 3484347    Ranar Watsawa : 2019/12/26

Shugaban mabiya addinin kirista ‘yan darika Katolika Paparoma Francis ya mayar da martani dangane da hare-haren da aka kai a kan bakin haure a Libya.
Lambar Labari: 3483819    Ranar Watsawa : 2019/07/08

Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya jaddada wajabcin tattaunawa da kuma yin mu'amala da musulmi.
Lambar Labari: 3483763    Ranar Watsawa : 2019/06/22